caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Nisaa, aya 158

Madina · tsarin saukarwa 92 · 4:158

بَل رَّفَعَهُ ٱللَّهُ إِلَيْهِ وَكَانَ ٱللَّهُ عَزِيزًا حَكِيمًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiÃ'a, Allah Ya ɗauke shi zuwa garẽ Shi, kuma Allah Yã kasance Mabuwãyi, Mai hikima.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70