أُو۟لَٰٓئِكَ مَأْوَىٰهُمْ جَهَنَّمُ وَلَا يَجِدُونَ عَنْهَا مَحِيصًا Hausa Translation - Abu Bakr JumiWaɗannan matattararsu Jahannama ce, kuma bã sãmun makarkata daga gare ta.