caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Az-Zumar, aya 64

Makka · tsarin saukarwa 59 · 39:64

قُلْ أَفَغَيْرَ ٱللَّهِ تَأْمُرُوٓنِّىٓ أَعْبُدُ أَيُّهَا ٱلْجَٰهِلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKa ce: "Shin, wanin Allah kuke umurni na da in bauta wa? Yã ku jãhilai!"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70