caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Az-Zumar, aya 57

Makka · tsarin saukarwa 59 · 39:57

أَوْ تَقُولَ لَوْ أَنَّ ٱللَّهَ هَدَىٰنِى لَكُنتُ مِنَ ٱلْمُتَّقِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Ko kuma (kada) ya ce: 'Da Allah Ya shiryar da ni, dã na kasance daga mãsu taƙawa.'"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70