caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Az-Zumar, aya 40

Makka · tsarin saukarwa 59 · 39:40

مَن يَأْتِيهِ عَذَابٌ يُخْزِيهِ وَيَحِلُّ عَلَيْهِ عَذَابٌ مُّقِيمٌ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Wanda azãba ta je masa, zã ta wulãkanta shi, kuma wata azãba mai dawwama za ta sauka a kansa."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70