caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Az-Zumar, aya 28

Makka · tsarin saukarwa 59 · 39:28

قُرْءَانًا عَرَبِيًّا غَيْرَ ذِى عِوَجٍ لَّعَلَّهُمْ يَتَّقُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAbin karantãwa ne na Lãrabci, ba mai wata karkata ba, ɗammãninsu, su yi taƙawa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70