caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Az-Zumar, aya 13

Makka · tsarin saukarwa 59 · 39:13

قُلْ إِنِّىٓ أَخَافُ إِنْ عَصَيْتُ رَبِّى عَذَابَ يَوْمٍ عَظِيمٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKa ce: "Lalle nĩ inã tsõro, idan na sãɓã wa Ubangijĩna, ga azãbar yini mai girma."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70