caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 87

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:87

إِنْ هُوَ إِلَّا ذِكْرٌ لِّلْعَٰلَمِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Shĩ (Alkur'ãn) bai zama ba fãce ambato ne ga dukan halitta."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70