caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Saad, aya 47

Makka · tsarin saukarwa 38 · 38:47

وَإِنَّهُمْ عِندَنَا لَمِنَ ٱلْمُصْطَفَيْنَ ٱلْأَخْيَارِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle sũ a wurin Mu, tabbas, sunã daga zãɓaɓɓu, mafĩfĩta.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70