وَٱلطَّيْرَ مَحْشُورَةً كُلٌّ لَّهُۥٓ أَوَّابٌ Hausa Translation - Abu Bakr JumiDa tsuntsãye waɗanda ake tattarawa, kõwannensu mai kõmãwa ne a gare shi.