caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 97

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:97

قَالُوا۟ ٱبْنُوا۟ لَهُۥ بُنْيَٰنًا فَأَلْقُوهُ فِى ٱلْجَحِيمِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuka ce: "Ku gina wani gini sabõda shi, sa'an nan ku jẽfa shi a cikin Jahĩm."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70