caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 62

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:62

أَذَٰلِكَ خَيْرٌ نُّزُلًا أَمْ شَجَرَةُ ٱلزَّقُّومِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiShin wancan shĩ ne mafi zama alhẽri ga liyafa kõ itãciyar zaƙƙũm?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70