caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 51

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:51

قَالَ قَآئِلٌ مِّنْهُمْ إِنِّى كَانَ لِى قَرِينٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiWani mai magana daga cikinsu ya ce: "Lalle ni wani abõki ya kasance a gare ni (a dũniya)."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70