caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 38

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:38

إِنَّكُمْ لَذَآئِقُوا۟ ٱلْعَذَابِ ٱلْأَلِيمِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle kũ, haƙĩƙa mãsu ɗanɗana azãba mai raɗaɗi ne.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70