caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 168

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:168

لَوْ أَنَّ عِندَنَا ذِكْرًا مِّنَ ٱلْأَوَّلِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Dã lalle munã da wani littãfi irin na mutãnen farko."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70