caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 157

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:157

فَأْتُوا۟ بِكِتَٰبِكُمْ إِن كُنتُمْ صَٰدِقِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiTo, ku zo da littãfinku idan kun kasance mãsu gaskiya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70