caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu As-Saaffaat, aya 148

Makka · tsarin saukarwa 56 · 37:148

فَـَٔامَنُوا۟ فَمَتَّعْنَٰهُمْ إِلَىٰ حِينٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai suka yi ĩmãni sabõda haka Muka jiyar da su dãdi har wani lõkaci.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70