وَإِنَّ لُوطًا لَّمِنَ ٱلْمُرْسَلِينَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle Lũdu, haƙĩƙa, yanã daga Manzanni.