caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yaseen, aya 59

Makka · tsarin saukarwa 41 · 36:59

وَٱمْتَٰزُوا۟ ٱلْيَوْمَ أَيُّهَا ٱلْمُجْرِمُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Ku rarrabe dabam, a yau, yã kũ mãsu laifi!"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70