caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yaseen, aya 17

Makka · tsarin saukarwa 41 · 36:17

وَمَا عَلَيْنَآ إِلَّا ٱلْبَلَٰغُ ٱلْمُبِينُ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma bãbu abin da ke kanmu, fãce iyar da manzanci bayyananne."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70