caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Faatir, aya 26

Makka · tsarin saukarwa 43 · 35:26

ثُمَّ أَخَذْتُ ٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ فَكَيْفَ كَانَ نَكِيرِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan Na kãma waɗanda suka kãfirta. To, yãya musũ Na yake?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70