caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Faatir, aya 16

Makka · tsarin saukarwa 43 · 35:16

إِن يَشَأْ يُذْهِبْكُمْ وَيَأْتِ بِخَلْقٍ جَدِيدٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiIdan Ya so, zai tafi da ku, kuma Ya zo da wata halitta sãbuwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70