caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ahzaab, aya 44

Madina · tsarin saukarwa 90 · 33:44

تَحِيَّتُهُمْ يَوْمَ يَلْقَوْنَهُۥ سَلَٰمٌ وَأَعَدَّ لَهُمْ أَجْرًا كَرِيمًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiGaisuwarsu a rãnar da suke haɗuwa da shi "Salãm", kuma Yã yi musu tattalin wani sakamako na karimci.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70