caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ahzaab, aya 11

Madina · tsarin saukarwa 90 · 33:11

هُنَالِكَ ٱبْتُلِىَ ٱلْمُؤْمِنُونَ وَزُلْزِلُوا۟ زِلْزَالًا شَدِيدًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA can aka jarrabi mũminai, kuma aka yi girgiza da su, girgiza mai tsanani.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70