caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ar-Room, aya 59

Makka · tsarin saukarwa 84 · 30:59

كَذَٰلِكَ يَطْبَعُ ٱللَّهُ عَلَىٰ قُلُوبِ ٱلَّذِينَ لَا يَعْلَمُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKamar haka Allah Yake shãfe haske a kan zukãtan waɗanda ba su sani ba.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70