caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Aal-i-Imraan, aya 74

Madina · tsarin saukarwa 89 · 3:74

يَخْتَصُّ بِرَحْمَتِهِۦ مَن يَشَآءُ وَٱللَّهُ ذُو ٱلْفَضْلِ ٱلْعَظِيمِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYanã keɓance wanda Ya so da rahamarSa, kuma Allah Ma'abucin falala ne, Mai girma.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70