caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Aal-i-Imraan, aya 63

Madina · tsarin saukarwa 89 · 3:63

فَإِن تَوَلَّوْا۟ فَإِنَّ ٱللَّهَ عَلِيمٌۢ بِٱلْمُفْسِدِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiTo, idan sun jũya bãya, to, lalle Allah Masani ne ga maɓannata.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70