caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Aal-i-Imraan, aya 2

Madina · tsarin saukarwa 89 · 3:2

ٱللَّهُ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ ٱلْحَىُّ ٱلْقَيُّومُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAllah, bãbu wani abin bautawa fãce Shi, Rãyayye Mai tsayuwa da kõme.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70