caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Aal-i-Imraan, aya 163

Madina · tsarin saukarwa 89 · 3:163

هُمْ دَرَجَٰتٌ عِندَ ٱللَّهِ وَٱللَّهُ بَصِيرٌۢ بِمَا يَعْمَلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSũ, darajõji[1] ne a wurin Allah, kuma Allah Mai gani ne ga abin da suke aikatawa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70