caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Aal-i-Imraan, aya 132

Madina · tsarin saukarwa 89 · 3:132

وَأَطِيعُوا۟ ٱللَّهَ وَٱلرَّسُولَ لَعَلَّكُمْ تُرْحَمُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ku yi ɗã'a ga Allah da ManzonSa, tsammaninku a yi muku rahama.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70