caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ankaboot, aya 56

Makka · tsarin saukarwa 85 · 29:56

يَٰعِبَادِىَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓا۟ إِنَّ أَرْضِى وَٰسِعَةٌ فَإِيَّٰىَ فَٱعْبُدُونِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYã bãyiNa, waɗanda suka yi ĩmãni! Lalle fa ƙasãTa mai yalwã[1] ce, sabãda haka ku bauta Mini.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70