caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ankaboot, aya 55

Makka · tsarin saukarwa 85 · 29:55

يَوْمَ يَغْشَىٰهُمُ ٱلْعَذَابُ مِن فَوْقِهِمْ وَمِن تَحْتِ أَرْجُلِهِمْ وَيَقُولُ ذُوقُوا۟ مَا كُنتُمْ تَعْمَلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiRãnar da azãba ke rufe su daga samansu da kuma ƙasan ƙafafunsu kuma Ya[1] ce: "Ku ɗanɗani abin da kuka kasance kunã aikatãwa."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70