caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ankaboot, aya 35

Makka · tsarin saukarwa 85 · 29:35

وَلَقَد تَّرَكْنَا مِنْهَآ ءَايَةًۢ بَيِّنَةً لِّقَوْمٍ يَعْقِلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle Mun bar wata ãyã bayyananna daga gare ta ga mutãne mãsu hankalta.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70