caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Ankaboot, aya 11

Makka · tsarin saukarwa 85 · 29:11

وَلَيَعْلَمَنَّ ٱللَّهُ ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ وَلَيَعْلَمَنَّ ٱلْمُنَٰفِقِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle Allah na sanin waɗanda suka yi ĩmãni kuma lalle Yanã sanin munafukai.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70