caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Naml, aya 85

Makka · tsarin saukarwa 48 · 27:85

وَوَقَعَ ٱلْقَوْلُ عَلَيْهِم بِمَا ظَلَمُوا۟ فَهُمْ لَا يَنطِقُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma magana ta auku a kansu, sabõda zãluncin da suka yi. To, sũ bã su da ta cẽwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70