وَٱغْفِرْ لِأَبِىٓ إِنَّهُۥ كَانَ مِنَ ٱلضَّآلِّينَ Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma Ka gãfarta wa ubãna, lalle ne shi, ya kasance daga ɓatattu."