إِنَّ فِى ذَٰلِكَ لَـَٔايَةً وَمَا كَانَ أَكْثَرُهُم مُّؤْمِنِينَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne, a cikin wancan akwai ãyã, kuma mafi yawansu ba su kasance mũminai ba.