caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 78

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:78

ٱلَّذِى خَلَقَنِى فَهُوَ يَهْدِينِ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Wanda Ya halitta ni, sa'an nan Yanã shiryar da ni."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70