caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 43

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:43

قَالَ لَهُم مُّوسَىٰٓ أَلْقُوا۟ مَآ أَنتُم مُّلْقُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiMũsã ya ce musu, "Ku jẽfa abin da kuke mãsu jẽfãwa."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70