caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 22

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:22

وَتِلْكَ نِعْمَةٌ تَمُنُّهَا عَلَىَّ أَنْ عَبَّدتَّ بَنِىٓ إِسْرَٰٓءِيلَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma waccan ni'ima ce, kanã gõrint a kaina, dõmin kã bautar da Banĩ Isrã'ĩla."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70