caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 184

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:184

وَٱتَّقُوا۟ ٱلَّذِى خَلَقَكُمْ وَٱلْجِبِلَّةَ ٱلْأَوَّلِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Kuma ku ji tsõron Allah wanda Ya halitta ku, kũ da jama'ar farko."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70