caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shu'araa, aya 106

Makka · tsarin saukarwa 47 · 26:106

إِذْ قَالَ لَهُمْ أَخُوهُمْ نُوحٌ أَلَا تَتَّقُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA lõkacin da Dan uwansu Nuhu ya ce musu, "Bã zã ku ji tsoron Allah ba?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70