caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Furqaan, aya 73

Makka · tsarin saukarwa 42 · 25:73

وَٱلَّذِينَ إِذَا ذُكِّرُوا۟ بِـَٔايَٰتِ رَبِّهِمْ لَمْ يَخِرُّوا۟ عَلَيْهَا صُمًّا وَعُمْيَانًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma waɗanda suke idan an tunãtar da su da ãyõyin Allah, bã su saukar da kai, sunã kurame[1] da makãfi.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70