caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Furqaan, aya 69

Makka · tsarin saukarwa 42 · 25:69

يُضَٰعَفْ لَهُ ٱلْعَذَابُ يَوْمَ ٱلْقِيَٰمَةِ وَيَخْلُدْ فِيهِۦ مُهَانًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA riɓanya masa azãba a Rãnar ¡iyãma. Kuma ya tabbata a cikinta yanã wulakantacce.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70