وَٱلَّذِينَ يَبِيتُونَ لِرَبِّهِمْ سُجَّدًا وَقِيَٰمًا Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma waɗanda suke kwãna sunã mãsu sujada da tsayi a wurin Ubangijinsu.