caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Furqaan, aya 51

Makka · tsarin saukarwa 42 · 25:51

وَلَوْ شِئْنَا لَبَعَثْنَا فِى كُلِّ قَرْيَةٍ نَّذِيرًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma da Mun so, haƙĩƙa dã Mun aika da mai gargaɗi[1] a ciƙin kõwace alƙarya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70