caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Furqaan, aya 46

Makka · tsarin saukarwa 42 · 25:46

ثُمَّ قَبَضْنَٰهُ إِلَيْنَا قَبْضًا يَسِيرًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan Muka karɓe ta (inuwa) zuwa gare Mu, karɓa mai sauƙi.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70