caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Furqaan, aya 28

Makka · tsarin saukarwa 42 · 25:28

يَٰوَيْلَتَىٰ لَيْتَنِى لَمْ أَتَّخِذْ فُلَانًا خَلِيلًا

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Ya kaitõna! (A ce dai) ban riƙi wãne masõyi ba!
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70