لَّا تَدْعُوا۟ ٱلْيَوْمَ ثُبُورًا وَٰحِدًا وَٱدْعُوا۟ ثُبُورًا كَثِيرًا Hausa Translation - Abu Bakr JumiKada ku kirãyi halaka guda, kuma ku kirãyi halaka mai yawa.