caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Furqaan, aya 12

Makka · tsarin saukarwa 42 · 25:12

إِذَا رَأَتْهُم مِّن مَّكَانٍۭ بَعِيدٍ سَمِعُوا۟ لَهَا تَغَيُّظًا وَزَفِيرًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiIdan ta gan su daga wani wuri mai nĩsa, sai su ji sautin fushi da wani rũri nãta.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70